iqna

IQNA

Mosil
UNESCO ta tabbatar;
Mosul (IQNA) Hukumar kula da ilimi da kimiya da al'adu ta Majalisar Dinkin Duniya UNESCO ta tabbatar da cewa an gano gurare hudu na alwala da dakunan sallah a karkashin masallacin Jame Nouri da ke birnin Mosil , wadanda ba a ambata a cikin littattafan tarihi ba.
Lambar Labari: 3489695    Ranar Watsawa : 2023/08/23

Babbar darakta ta hukumar raya ilimi da al'adu da wuraren tarihi ta majalisar dinkin duniya UNESCO ta bayyana cewa, sake gina birnin Mosil na Iraki abu ne mai wahala.
Lambar Labari: 3483318    Ranar Watsawa : 2019/01/16