iqna

IQNA

Igor
Majalisar Dinkin Duniya da kungiyoyin kare hakkin bil adama na zargin China da daure Musulman Uygur miliyan daya a gidan yari, da azabtar da su da kuma cin zarafinsu. Ita ma wannan kasa tana ci gaba da matsin lamba a kan al'ummar Uygur saboda abin da ta ce na yaki da ta'addanci da rarrabuwar kawuna, wanda wani bangare ne na matakan yaki da ayyukan addini, ruguza masallatai da abubuwan tarihi, da mallake jama'a. China dai ta musanta dukkan wadannan zarge-zargen.
Lambar Labari: 3490379    Ranar Watsawa : 2023/12/28

Tehran (IQNA) kwamitin kare hakkokin musulmi a kasar Burtaniya ya kaddamar da kamfe na kare hakkokin musulmi a kasar China.
Lambar Labari: 3484867    Ranar Watsawa : 2020/06/06

Bangaren kasa da kasa, Wasu ‘yan kasar China masu fafutuka sun zargi gwamnatin kasar da kara tsananta matakan da take dauka a kan musulmin kasar.
Lambar Labari: 3483820    Ranar Watsawa : 2019/07/08