iqna

IQNA

sweden
Bangaren kasa da kaa, wani bincike ya nuna cewa, kyamar da ae nunawa muuslmi ta hanyar yanar ta karu a kasar Sweden ta karu a tsakanin 2017 – 2018.
Lambar Labari: 3483561    Ranar Watsawa : 2019/04/19

Bangaren kasa da kasa, a yau kotun kasar kasar Sweden ta fara sauraren shari'ar wasu mutane 6 da ake zargin suna da alaka da kungiyar daesh.
Lambar Labari: 3483295    Ranar Watsawa : 2019/01/08

Bangaren kasa da kasa, daruruwan mabiya mazhabar shi’a sun gudanar da jerin gwanon Ashura a kasar Sweden.
Lambar Labari: 3482998    Ranar Watsawa : 2018/09/20

Bangaren kasa da kasa, cibiyar Imam Ali (AS) da ke birnin Stockholm na kasar Sweden ta shirya wa matasa musulmi buda baki.
Lambar Labari: 3482672    Ranar Watsawa : 2018/05/19

Bangaren kasa da kasa, Muhaammad Mahdi Haqgoyan makarancin kur’ani mai tsarki yi karatun kur’ani mai tsarki a cibiyar Imam Ali (AS) da kasar Sweden.
Lambar Labari: 3482559    Ranar Watsawa : 2018/04/11

Ana ci gaba da gudanar da gangami da jerin gwanoa kasashen duniya la'antar shugaban kasar Amurka a kan kudirinsa na amincewa da birnin Quds a matsayin birnin yahudawa.
Lambar Labari: 3482190    Ranar Watsawa : 2017/12/11

Bangaren kasa da kasa, gungun wasu masu adawa da addinin musulunci a kasar Sweden sun kaddamar da wani kamfe domin ganin sun kawo cikas ga wani shirin gina masallaci.
Lambar Labari: 3482019    Ranar Watsawa : 2017/10/20

Bangaren kasa da kasa, majalisar dokokin kasar Sweden za ta gudanar da zama domin duba daftarin kudirin da ke neman a hana shigo da nama da aka yanka ta hanyar addini.
Lambar Labari: 3481828    Ranar Watsawa : 2017/08/24

Bangaren kasa da kasa, musulmin kasar Sweden sun yi tir da Allah wadai da gaisawar da sarkin Saudiyya ya yi da matar shugaban Amurka Donald Trump.
Lambar Labari: 3481553    Ranar Watsawa : 2017/05/26

Bangaren kasa da kasa, wasu mutane da ba a san ko su wane ne ba sun banka wa babbar cibiyar musulmi da ke birnin Stockholm na Sweden wuta.
Lambar Labari: 3481456    Ranar Watsawa : 2017/05/01

Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da zaman makoki na shahadar Sayyida Fatima Zahra (SA) a kasashen Birtaniya da kuma Sweden.
Lambar Labari: 3481276    Ranar Watsawa : 2017/03/02

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da zaman taron tunawa da wafartin manzon Allah (SAW) a mcibiyar Imam Ali (AS) a birnin Stockholm fadar mulkin kasar Sweden.
Lambar Labari: 3480978    Ranar Watsawa : 2016/11/27

Bangaren kasa da kasa, masu tsananin kyamar musulunci sun kai hari kan wani masallaci a unguwar Ringby da ke cikin birnin Stockholm fadar mulkin kasar Sweden.
Lambar Labari: 3480921    Ranar Watsawa : 2016/11/08

Bangaren kasa da kasa, an fitar da wani bayani domin sawaka wa wadanda suke zaune a yankunan da ran aba ta faduwa a cikin yanknan turai dangane da azumin watan Ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3313379    Ranar Watsawa : 2015/06/12

Bangaren kasa da kasa, kin jinin addinin muslunci da mabiyansa na ci gaba da karuwa a kasar Sewden tun bayan abubuwan da suka faru a cikin kasashen yankin nahiyar turai a cikin lokutan nan.
Lambar Labari: 2812572    Ranar Watsawa : 2015/02/05

Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar mulunci a kasar Masar ta Azhar ta yi kakkausar da yin Allawadai da kai harin da wasu masu tsatsauran ra’ayin kin muslunci suka yi kan wani masallaci a kasar Sweden a cikin wannan mako.
Lambar Labari: 2668380    Ranar Watsawa : 2015/01/02