IQNA

Tarukan Ranakun Wafatin Manzo (SAW) Shahadar Imam Hassan (AS) Imam Ridha (AS)

Tehran (IQNA) ana gudanar da tarukan tunawa da zagayowar wafatin manzon Allah (SAW) Shahadar Imam Hassan Almujtaba (AS) Shahadar Imam Ridha (AS) a sassa na duniya.