Tun yana dan shekara 6 ya fara hardar kur'ani mai tsarki, ya kuma kammala hardar kur'ani mai tsarki yana da shekaru 10 da haihuwa.