Tilawar wasu daga cikin ayoyin kur'ani mai tsarki daga surat Ibrahim daga aya ta 31 zuwa 34, tare da makaranci Abdullahi Khalid dan kasar Pakistan.