Rayuwa A Cikin Ruwa
Kuma ALLAH ne Ya halitta kowace dabba daga ruwa. To, daga cikinsu akwai wadanda ke tafiya da cikinsu, wasu kuma na tafiya da Kafafu biyu, kuma wasu na tafiya kafafu hudu. ALLAH Yana halitta abin da Ya ga dama. ALLAH Mai iko ne a kan komai.