Labarai Na Musamman
IQNA - Tilastawa fursunonin Falasdinawa da aka sako jiya sanya tufafi masu dauke da alamar Tauraron Dauda da kalmar "Ba za mu manta ba, ba za mu yafe ba"...
16 Feb 2025, 16:39
Gwamnan Karbala Nasif Al-Khattabi ya sanar a yau cewa sama da maziyarta miliyan biyar za su kasance a wannan birni mai alfarma domin halartar bukin tsakiyar...
15 Feb 2025, 16:32
IQNA - Ma'aikatar kula da harkokin addini ta Masar tana aiwatar da shirye-shiryenta na farfaganda da kur'ani a kan azumin watan Ramadan tare da halartar...
15 Feb 2025, 16:41
Al-Azhar Observatory ta mayar da martani game da kona Al-Qur'ani a Landan:
IQNA - A martanin da kungiyar Al-Azhar Watch ta mayar kan kona kur'ani mai tsarki da aka yi a gaban ofishin jakadancin Turkiyya da ke Landan, ta jaddada...
15 Feb 2025, 16:56
IQNA - Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas ta sanar da cewa: Kasantuwar siffar birnin Kudus da Masallacin Al-Aqsa da kuma yawan halartar bikin mika...
15 Feb 2025, 17:20
Wani manazarci dan kasar Iraqi a hirarsa da Iqna:
IQNA - Sinan Al-Saadi ya bayyana cewa yakin Gaza wani bangare ne na shirin da Amurka da sahyoniyawan suke yi na kawo karshen turbar juriya a yankin, ya...
15 Feb 2025, 17:10
IQNA - Majalisar kula da harkokin kur'ani mai tsarki da ke da alaka da hubbaren Abbasiyawa ta kaddamar da wata tashar kur'ani mai tsarki domin koyar da...
14 Feb 2025, 15:34
IQNA - Karatuttuka 18 da ba a saba gani ba daga Sheikh Mustafa Ismail daya daga cikin mashahuran makarantan kasar Masar, an bayar da gudunmuwar ga gidan...
14 Feb 2025, 15:27
Watan Ramadan yana karatowa:
IQNA - Wata kungiya mai zaman kanta a kasar Turkiyya na shirin samar da abinci ga mabukata a kasashe 67 a cikin wannan wata na Ramadan.
14 Feb 2025, 15:43
IQNA - A daidai lokacin da ake gudanar da tarukan zagayowar ranar haihuwar Imam zaman (a.s.) mai albarka, an watsa wani sabon faifan bidiyo da kungiyar...
14 Feb 2025, 15:54
IQNA - Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas ta yi kira ga al'ummar Palastinu, da kasashen Larabawa da na Musulunci, da kuma al'ummar musulmi masu 'yanci...
13 Feb 2025, 14:41
IQNA - A cikin wata sanarwa da ta fitar, Cibiyar Musulunci ta Al-Azhar ta yi kira da a tallafa wa matsayar Masar da kasashen Larabawa dangane da sake gina...
13 Feb 2025, 14:51
IQNA - Tawagar da ke halartar gasar kur'ani ta kasa da kasa karo na 10 a kasar Saudiyya sun ziyarci cibiyar buga kur'ani mai tsarki ta Sarki Fahad da ke...
13 Feb 2025, 15:02
IQNA - Majalisar koli ta musulmi a kasar Jamus ta yi gargadi kan yadda ake ci gaba da nuna kyama a kasar, tare da yin kira da a dauki kwararan matakai...
13 Feb 2025, 15:17