IQNA - Sheikh Al-Azhar ya jaddada cewa, lamarin Palastinu ba abin musantawa ba ne, kuma lamarin Palastinu ya kai matsayin da babu wanda ke da wani zabi face tsayawa tsayin daka wajen yakar wadannan laifuffuka, ko kuma shiga cikin wadannan bala'o'i na bil'adama.
18:53 , 2025 Dec 23