IQNA

An Raba Kwafin Alqur'ani a Abu Dhabi, Bujerun Littattafan Muscat

An Raba Kwafin Alqur'ani a Abu Dhabi, Bujerun Littattafan Muscat

IQNA - Ma’aikatar kula da harkokin addinin musulunci, Dawah, da shiriya ta kasar Saudiyya ta raba kwafin kur’ani ga maziyartan da suka halarci bikin baje kolin littafai na kasa da kasa na Abu Dhabi.
15:50 , 2025 May 05
Bafalasdine ya Rubuta Littafi a kan Masu Haddar kur'ani A Yayin Da Yake Gidan Yarin Isra'ila

Bafalasdine ya Rubuta Littafi a kan Masu Haddar kur'ani A Yayin Da Yake Gidan Yarin Isra'ila

IQNA – Ramzan Mushahara Bafalasdine dan shekara 49 da haihuwa ya wallafa littafi mai suna “Alkur’ani don haddace”.
15:29 , 2025 May 05
Sabbin dokoki; Kalubalen tsarin karatun kur'ani a kasar Maroko

Sabbin dokoki; Kalubalen tsarin karatun kur'ani a kasar Maroko

IQNA - Cibiyoyin ilimi na gargajiya a Morocco sun fuskanci kalubale bayan da ma'aikatar Awka ta kasar ta fitar da wani sabon tsari na tallafawa cibiyoyin kur'ani masu zaman kansu.
15:17 , 2025 May 05
An bude taron Imam Reza Int'l Congress karo na 6 a Mashhad

An bude taron Imam Reza Int'l Congress karo na 6 a Mashhad

IQNA – A daidai lokacin da ake gudanar da taron makon Karamat, karo na 6 na taron majalisar dinkin duniya na Imam Rida (AS) a birnin Mashhad da ke arewa maso gabashin kasar Iran, a jiya litinin.
15:05 , 2025 May 05
Ana nazarin fagagen gasar kur'ani mai tsarki ta kasar Iran a duniya

Ana nazarin fagagen gasar kur'ani mai tsarki ta kasar Iran a duniya

Za a gudanar da wani taro na duba fagagen wasannin kur'ani mai tsarki na kasar Iran tare da halartar masana a wannan fanni.
14:54 , 2025 May 05
20