Masu ziyarar arbaeen na Imam Hussain (AS) sun isa hubbarensa domin gudanar da taruka da ziyarar arbaeen kamar yadda aka saba yia kowace shekara, duk kuwa da cewa shkarar bana akwai matakai na takaita yawan masu ziyarar saboda halin da ake ciki.
3927824