iqna

IQNA

hijiragungun
Tehran (IQNA) Kungiyoyin Falasdinawan sun taya shi murnar harin neman shahadar da aka kai a daren jiya a gabashin Tel Aviv, inda suka bayyana hakan a matsayin wani bangare na bacin ran al'ummar Palastinu na kare Masallacin Al-Aqsa.
Lambar Labari: 3487257    Ranar Watsawa : 2022/05/06