iqna

IQNA

kungiyar
IQNA - Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Nujaba ta sanar da fitar da sanarwar cewa a shirye take ta dauki fansa kan gwamnatin sahyoniyawa tare da Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
Lambar Labari: 3490922    Ranar Watsawa : 2024/04/03

Cikakkun goyon bayan da kungiyar hadin kan kasashen Larabawa ta yi kan korafin da kasar Afirka ta Kudu ta kai kan Isra’ila a kotun kasa da kasa da ke birnin Hague, da gargadin hukumar lafiya ta duniya game da tabarbarewar al’amura a Gaza, da sakon Hamas ga kotun kasa da kasa da ke birnin Hague, da kuma harin da ‘yan sahayoniya suka kai wa Jenin a yammacin gabar kogin Jordan. daga cikin sabbin labaran da suka shafi al'amuran Falasdinu.
Lambar Labari: 3490460    Ranar Watsawa : 2024/01/11

Stockholm (IQNA) A wani bincike da cibiyar yada labarai ta kasar Sweden ta yi, ta yi la'akari da tasirin kona kur'ani da zanga-zangar da ta biyo baya ga martabar kasar a duniya a matsayin mummunar barna.
Lambar Labari: 3489568    Ranar Watsawa : 2023/07/31

Ma'aikatar kula da harkokin kyauta ta kasar Masar ta sanar da kafa wata kungiya ta musamman da za ta sa ido kan hazaka da manyan kur'ani a wannan kasa.
Lambar Labari: 3488690    Ranar Watsawa : 2023/02/20

Tehran (IQNA) Kungiyar Hadin kan kasashen Musulmi ta O.I.C ta yaba da matakin ganawa tsakanin shugaban Falasdinawa da na Kungiyar Hamas ta Falasdinu a matsayin matakin samar da sulhu a tsakanin Falasdinawa.
Lambar Labari: 3487518    Ranar Watsawa : 2022/07/07

Tehran (IQNA) An sanar da sunayen wadanda suka lashe gasar “Spring Quran 2022” da aka gudanar kwanan nan ga ‘yan matan Kyrgyzstan.
Lambar Labari: 3487402    Ranar Watsawa : 2022/06/10

Tehran (IQNA) kungiyar gwagwarmayar Falastinawa ta Hamas ta yi maraba da matakin da Kuwait da dauka kan Isra'ila.
Lambar Labari: 3486651    Ranar Watsawa : 2021/12/06

Tehran (IQNA) Shugaban kungiyar hadin kan gidajen radiyon Musulunci ya bayyana cewa kungiyar za ta bude ofishinta a Falastinu.
Lambar Labari: 3486650    Ranar Watsawa : 2021/12/06

Tehran (IQNA) Kungiyar Islamic Association of North America (ISNA) ta rattaba hannu a kan yarjejeniyar kare muhalli daga gurbata.
Lambar Labari: 3486582    Ranar Watsawa : 2021/11/20

Tehran (IQNA) kungiyar gwagwarmayar Falastinawa ta Hamas ta yi tir da Allawadai da hare-haren Isra'ila a kan kasar Syria.
Lambar Labari: 3486404    Ranar Watsawa : 2021/10/09

Tehran (IQNA) masarautar Al Saud ta sanar da cewa kawancenta da ke kaddamar da hare-hare kan Yemen zai dakatar da hare-haren har tsawon makonni biyu.
Lambar Labari: 3484695    Ranar Watsawa : 2020/04/09

Tehran (IQNA) Tayyib Abdulrahim sakataren gwamnatin Falastinawa ya rasu asafiyar yau.
Lambar Labari: 3484632    Ranar Watsawa : 2020/03/18

Bangaren kasa da kasa, An gudanar da wani taron karawa juna sani na kasa da kasa a kan fada da tsatsauran ra'ayin addini a birnin Alkahira na kasar Masar.
Lambar Labari: 3482500    Ranar Watsawa : 2018/03/22

Bangaren kasa da kasa, Babban mai shari’a na kasar ya sanar a ranar litinin cewa kungiyar ta ‘yan’uwa musulmi da dukkanin rassanta, haramtattu ne kuma gwamnati za ta kwace dukkanin dukiyar da ‘ya’yan kungiyar suka mallaka.
Lambar Labari: 1832    Ranar Watsawa : 2013/10/27