iqna

IQNA

fuskanta
IQNA - Mawallafin littafin “Al-Sharf Aqira Ahmid” dan kasar Libya ya sanar da cewa, an kammala aikin tantance kur’ani mai tsarki da ya fara shekaru 4 da suka gabata.
Lambar Labari: 3490966    Ranar Watsawa : 2024/04/11

Tehran (IQNA) Jami'ar Al-Azhar ta kasar Masar na shirin kafa wata cibiya ta addini a birnin Kudus da ta mamaye domin tallafawa 'yancin Falasdinawa.
Lambar Labari: 3489257    Ranar Watsawa : 2023/06/05

Tehran (IQNA) Kungiyar agaji ta Islamic Relief ta Burtaniya ta kai agaji ga wadanda girgizar kasa ta shafa a Turkiyya tare da hada kai da sauran kungiyoyin agaji na Turkiyya da sauran kasashe a wannan fanni.
Lambar Labari: 3488670    Ranar Watsawa : 2023/02/16

Tehran (IQNA) Shugaban mabiya darikar Katolika na duniya Paparoma Francis ya bayyana kasashen yamma a matsayin makabartar bil'adama mafi girma inda ya ce: A yau, ba za a iya daukar kasashen yamma a matsayin "samfuri" ba, domin sun bi hanyar da ba ta dace ba.
Lambar Labari: 3487863    Ranar Watsawa : 2022/09/16

Tehran (IQNA) fitaccen masani dan kasar Tunisia ya bayana ranar Quds ta duniya a matsayin ranar tunatarwa dangane da halin Falastinu take ciki.
Lambar Labari: 3485885    Ranar Watsawa : 2021/05/06

Tehran (IQNA) Jagoran kungiyar Ansarullah a Yemen ya caccaki gwamnatocin kasashen larabawan da suke ta hankoron ganin sun kulla alaka da yahudawa.
Lambar Labari: 3485291    Ranar Watsawa : 2020/10/19

Tehran (IQNA) Sheikh Abdul Amir Qabalan ya kirayi sojojin kasar da su kara zage dantse wajen yin tsayin daga a gaban sojojin Isra’ila da ke yin barazana ga tsaron kasar.
Lambar Labari: 3485047    Ranar Watsawa : 2020/08/02

Tehran (IQNA) an gudanar da jerin wano a Italiya  domin nuna adawa da shirin Isra’ila na mamaye yankunan Falastinawa.
Lambar Labari: 3484954    Ranar Watsawa : 2020/07/05

Bangaren kasa da kasa, rahoton majalisar dinkin duniya ya tabbatar da cewa gwamnatin Myanmar ta yi kisan kiyashi kan musulmin Rohingya.
Lambar Labari: 3484060    Ranar Watsawa : 2019/09/17

Babbar kotun Turkiya ta bayar da umarnin cafke mutane biyu 'yan kasar Saudiyya wadanda suke da hannu kai tsaye wajen aiwatar da kisan Jamal Khashoggi.
Lambar Labari: 3483182    Ranar Watsawa : 2018/12/05