iqna

IQNA

shahadar imam ridha
Tehran (IQNA) ana gudanar da tarukan tunawa da zagayowar wafatin manzon Allah (SAW) Shahadar Imam Hassan Almujtaba (AS) Shahadar Imam Ridha (AS) a sassa na duniya.
Lambar Labari: 3485281    Ranar Watsawa : 2020/10/17

Bangaren kasa da kasa, Iraniyawa mazauna birnin Manila sun gudanar da zaman makon shahadar Imam Rida (AS) a ofishin jakadancin Iran.
Lambar Labari: 3480986    Ranar Watsawa : 2016/11/30